Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline logo Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

by KareemTKB

šŸ—‚ļø Music & Audio

šŸ†“ free

4.9/5 ( 136+ reviews)
Android application Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline screenshort

Features Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer sheikh jafar mahmud adam.
Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Nabai har zuwa suratun Nasi.Karan sauti mai kyau.
Complete Tafseer Sheikh Jaafar Mahmud.
Mun biyo tafsirin daki-daki domin yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.Domin sauke sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizoTarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).Sheikh Ja’afar ya kammala hardar alkurani a 1978.
A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ā€˜ Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes.
jafar complete tafsir offlineYa kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988.
jafar complete quran tafsir offlineA shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993.
sheikh jafar complete tafseer offlineSannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan.
Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jamiar Usman dan Fodiyo dake Sokoto.
tafsir by sheikh jafarDaga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma.
sheikh jafar tafsir offlineKafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre).
sheikh jafar tafsir 2006

šŸ“„

Offline Mode

Use the app without an internet connection. Your data syncs when you're back online.

šŸ’¬

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Screenshots

See the Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline in Action

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Screen 1
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Screen 2
Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Screen 3

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above